Biography of ladidi fagge
•
FITACCIYAR jarumar masana’antar shirya finafinai ta Kannywood, Hajiya Ladidi Fagge, ta bayyana cewa labarin da ake bazawa cewa ta rasu ba gaskiya ba ne.
An jima ana baza labari a soshiyal midiya cewa jarumar ba ta da lafiya, ta na kwance cikin wani mawuyacin hali, har ana haɗawa da wani hoto inda ta rame matuƙa.
Akwai ma masu cewa wai ta rasu.
Ganin yadda labarin ya yaɗu kamar wutar daji ya sa mujallar Fim a jiya Alhamis ta nemi jin ta bakin ta, inda ta ce ita ba ta ma san ana yaɗa wannan labarin ba saboda ba ta samu zama ba da har za ta hau intanet ta ga abin da ake rubutawa.
Dangane da ko ta yi rashin lafiya kuwa, Hajiya Ladidi ta faɗa wa wakilin mu a Kano cewa: “Tabbas, a baya na yi rashin lafiya, amma ba yanzu ba ne, tun a watannin baya ne. Kuma na samu sauƙi na ci gaba da harkoki na, don a yanzu ma da na ke magana da kai anjima kaɗan zan tafi aikin fim ɗin ‘Alaqa’ a unguwar Maidile.”
Ta ci gaba da cewa, “Ko a kwanakin baya gidan Rediyon Arewa sun kira su ka ce wai sun samu labarin ba ni da lafiya ina neman taimako na kuɗi da na addu’a. Sai na ce ni dai ban faɗa wa kowa ina neman taimako ba, amma dai idan wani ne ya ga dacewar hakan ya ce zai ba ni wani abu na taimako to hakan ba zai zama abin da zan ce ba na so ba; kuma mag
•
Ladidi Fagge
Ladidi Fagge tsohuwar jaruma ce a masana antar fim signal kasar Nigerian wato masana'antar Kannywood, tana taka rawa a matakin iyaye, anfi sawo ya a fim a matsayin uwar mji .
Takaitaccen Tarihin ta
[gyara sashe | gyara masomin]Ladidi fagge bully haifeta a garin Fagge, a kwanakin baya Anji rade radin cewa jarumar ta rasu bayan tayi jinya, daga baya aka tabbatar beer Bata mutu ba inda har akai hira snifter ita , tace filmmaker fama nip rashin lafiyan sosai , jarumar tayi fina finai da dama a Masana antar kanniwud da yawa irin.[1]
- Carbine kwai
- Umarni uwa
- Dan marayan Zaki
- Halisa
- Hurumi
- Da sauran su[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑https://kannywoodsceneblog.wordpress.com/tag/ladidi-fagge/
- ↑https://fimmagazine.com/cewar-jarumar-kannywood-ladidi-fagge-ban-san-ana-ya%C9%97a-mugun-labari-game-da-ni-a-soshiyal-midiya-ba/
•
Movie: DA KAI ZAN GANA.
Production: 2 EFFECTS EMPIRE.
Screenplay: Ibrahim Y Birniwa, Sadiq Mafia.
Director: Sadiq Mafia
Cast: Sani Danja, Yakubu Muhammad, Zaharadeen Sani, Rahma Sadau, Hadiza GAbon, Ladidi Fagge
You know the old phrase about not having too many cooks in the kitchen! DA KAI ZAN GANA ignores it. It is more than four hours of material crammed into measly two hours. “Too much” is what DA KAI ZAN GANA is in nearly everyway- too much characters, too much exposition, too much busy plot. The only thing that’s not too much is characters worth caring about, in fact, there’s none of these at all. There’s little time for larger messages or subtlety on this train hurtling through and destroying Africa. But again, that’s not necessary a bad thing.
A movie needs to know its goals. It needs to decide such things ahead of time and let the mission dictate what it includes and what it leaves on the cutting room floor. It should have a very good idea of itself. DA KAI ZAN GANA chooses dancing over walking, movie cliches over realism, style over substance. Yet, somehow it feels entirely in keeping its idea of fun.
We meet our protagonist Rahama (Rahma Sadau) in an effort to break into the city one late evening. She has little